Jump to content

Véronique Tognifodé Mewanou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Véronique Tognifodé Mewanou
Minister of Social Affairs and Microfinance of Benin (en) Fassara

5 Satumba 2019 -
Bintou Chabi Adam Taro (mul) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Bukarest
ƙasa Benin
Karatu
Makaranta Jami'ar Abomey-Calavi
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, gynecologist (en) Fassara da minista

Véronique Tognifodé Mewanou 'yar siyasa ce kuma malama a ƙasar Benin. Ita ce Ministar Harkokin Jama'a da Micro-Finance na yanzu a Benin, [1] bayan da shugaban Benin na yanzu, Patrice Talon ya naɗa ta a matsayin a farkon shekara ta 2021. Ta fara ne a ranar 25 ga watan Mayu 2021.[2]

  1. "Social Development at the Heart of the Gdiz - GDIZ Benin". Retrieved 18 December 2023.
  2. "Gouvernement de la République du Bénin". Gouvernement de la République du Bénin (in Faransanci). Retrieved 2023-12-13.