Jump to content

Vasilios Athanasiou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Vasilios Athanasiou
Rayuwa
Haihuwa Aigio (mul) Fassara, 24 ga Yuli, 1999 (26 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
U.C. AlbinoLeffe (en) Fassara-
 

Vasilios Athanasiou (Girkanci; an haife shi a ranar 24 ga watan Yulin shekara ta 1999) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Girka wanda ke taka leda a matsayin Mai tsaron gida na kungiyar Atromitos ta Super League . [1]

A ranar 29 ga Satumba 2020, Athanasiou ya koma PAS Giannina . [1] Athanasiou ya fara bugawa tawagar farko a ranar 17 ga watan Janairun 2021, inda ya maye gurbin Lefteris Choutesiotis a rabin lokaci a kan Olympiacos a Karaiskakis.[2]

  1. Vasilios Athanasiou at Soccerway
  2. "Αθανασίου: "Τα πολλά λόγια είναι φτώχεια" (vid)". 17 January 2021.