Jump to content

Vasilios Ioannidis

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Vasilios Ioannidis (an haife shi a ranar 24 ga watan Yunin shekara ta 1967) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Girka wanda ya yi wasa a matsayin mai tsaron gida . [1][2] Ɗansa Fotis shi ma ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne.[3]

Panionios

  • Kofin Girka: 1997-98