Jump to content

Vasilios Soulis

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Vasilios Soulis (Girkanci; an haife shi 7 Disamba 1994) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Girka wanda ke taka leda a matsayin Mai tsaron gida na kungiyar Niki Volos ta Super League Girka 2.[1]