Jump to content

Victoria Tagoe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Victoria Tagoe
Member of the 2nd Parliament of the 1st Republic of Ghana (en) Fassara

9 ga Yuni, 1965 - 24 ga Faburairu, 1966
Election: 1965 Ghanaian parliamentary election (en) Fassara
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Kiristanci

Victoria Tagoe 'yar siyasar Ghana ce kuma mamba a majalisar dokoki ta biyu a jamhuriya ta daya ta Ghana.[1]

Tagoe ya taba zama dan majalisa mai wakiltar mazabar Birimagya a yankin Gabashin Ghana.[2][3] Ta kasance a wannan matsayi daga 1965 har zuwa 24 ga Fabrairu 1966 lokacin da aka hambarar da gwamnatin Nkrumah.[4]

  1. New Ghana (in Turanci). 1964.
  2. Assembly, Ghana National (1965). Parliamentary Debates; Official Report (in Turanci).
  3. Ghana Year Book (in Turanci). Daily Graphic. 1966.
  4. Jakande, L. K. (1966). West Africa Annual (in Turanci). James Clarke.