Vimbayi Kajese
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Zimbabwe, 20 century |
| ƙasa | Zimbabwe |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan jarida |
|
Mahalarcin
| |
| Employers |
China Central Television (en) CCTV-9 Documentary (en) |
| Mamba |
CGTN (channel) (mul) |
Vimbayi Kajese 'yar jarida ce 'yar ƙasar Zimbabwe wacce ta fara ɗaukar hankalin duniya a matsayin mai gabatar da labarai na gidan talabijin na CCTV-9 na ƙasar Sin daga shekarar 2009 zuwa 2011.[1] Ita ce mace ta farko a Afirka a tarihin tashar, kuma nasarar da ta samu ya taimaka wajen samar da hanyar faɗaɗa hanyar sadarwa a nahiyar, da kuma kaddamar da shirye-shirye kamar Africa Live daga ofishinta na Nairobi wanda aka kafa a shekarar 2012.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Kajese ta fara ziyartar ƙasar Sin ne a shekarar 2004, kuma ta yanke shawarar komawa birnin Beijing a shekarar 2006. Ta kuma zama ɗaya daga cikin masu gabatar da labaran safiya na CCTV-9 bayan shekaru uku.[2] Ta kuma tafi North Park Primary School a Mt. Pleasant, Harare. Ta bar gidan talbijin na CCTV a watan Oktoban shekarar 2011, daga baya ta fara shirya taruka da al'adu da nufin inganta zumuncin ƙasa da ƙasa tsakanin al'ummomin ƙasashen Afirka da Sin, ciki har da 'yan kasuwa da ɗalibai.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Swire, Dominic; Wang Wei (2010-02-15). "Interview: Vimbayi Kajese, CCTV's First Black Anchorwoman". China Radio International. Archived from the original on 17 February 2010. Retrieved 2010-03-19.
- ↑ "VIMBAYI KAJESE: The Face of Africa for China and China for Africa". China Central Television. 2009-12-15. Retrieved 2010-03-19.