Jump to content

Vincent Venman Bulus

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Vincent Venman Bulus
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Vincent Venman Bulus ɗan siyasar Najeriya ne. A yanzu haka yana wakiltar mazaɓar tarayya ta Langtang North/Langtang ta kudu a jihar Filato a majalisar wakilai ta 10, yana aiki a ƙarƙashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC). [1] [2] [3]

  1. "2023: Langtang North/South APC Candidate Embarks On Aggressive Grassroots Campaign – Independent Newspaper Nigeria" (in Turanci). 2023-01-26. Retrieved 2024-12-28.
  2. Ogunyemi, Ifedayo (2022-03-06). "LG chairman allegedly slaps embattled chairman in Plateau in public". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2024-12-28.
  3. "Appeal Court Slams INEC N1m Fine For Defending PDP, Affirms APC Rep Member's Election".