Jump to content

Vitiligo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Vitiligo
Description (en) Fassara
Iri autoimmune disease (en) Fassara, autoimmune skin disease (en) Fassara
cuta
Field of study (en) Fassara dermatology (en) Fassara
Symptoms and signs (en) Fassara depigmentation (en) Fassara
Genetic association (en) Fassara LPP (en) Fassara, BACH2 (en) Fassara, CASP7 (en) Fassara, IKZF4 (en) Fassara, TICAM1 (en) Fassara, ZMIZ1 (en) Fassara, RERE (en) Fassara, monophenol monooxygenase (en) Fassara, GZMB (en) Fassara, UBASH3A (en) Fassara, C1QTNF6 (en) Fassara, SMOC2 (en) Fassara, ATP8B1 (en) Fassara da PTPN22 (en) Fassara
Medical treatment (en) Fassara
Magani monobenzone (en) Fassara, methoxsalen (en) Fassara da trioxsalen (en) Fassara
Identifier (en) Fassara
ICD-10-CM L80
ICD-9-CM 709.01
ICD-9 709.01
OMIM 193200
DiseasesDB 13965
MedlinePlus 000831
eMedicine 000831
MeSH D014820
Disease Ontology ID DOID:12306

Vitiligo (lafazi: /ˌvɪtɪˈlaɪɡoʊ/, vi-ti-LEYE-goh) wata cuta ce ta fata da ke haifar da asarar launin fata a wasu sassan jiki.[1] Ba a san takamaiman dalilin da ke haddasa vitiligo ba, amma ana danganta shi da sauye-sauyen tsarin rigakafi, gado, damuwa, ko kuma yawan fuskantar hasken rana. Haka kuma, abubuwan da ke cikin muhalli musamman a lokacin farkon rayuwa na iya taka rawa wajen faruwar cutar.[2][3][4]

Zaɓuɓɓukan maganin vitiligo sun haɗa da amfani da magunguna na shafawa, maganin haske, tiyata da kuma kayan shafe-shafe. Wannan yanayi yana sa wasu sassan fata su rasa launi su zama masu haske fiye da sauran sassan fata, kuma wannan na iya faruwa a kowanne bangare na jiki. Mafi yawan nau'in vitiligo, wanda ake kira vitiligo mara sashi, yana ci gaba da yaduwa da ɗaukar ƙarin yankunan fata a hankali.

Canjin launin fata da vitiligo ke haifarwa na iya bambanta daga lokaci zuwa lokaci, amma sau da yawa yana ci gaba da kasancewa a cikin waɗanda yankuna ɗaya ne aka fara da su.

  1. Empty citation (help)
  2. "Vitiligo – Symptoms and causes". Mayo Clinic. Retrieved 2023-05-05.
  3. "Vitiligo Symptoms, Treatment & Causes". NIAMS. 12 April 2017. Retrieved 2023-05-05.
  4. Silverberg, Jonathan; Reja, Misha; Silverberg, Nanette (December 2014). "Regional Variation of and Association of US Birthplace With Vitiligo Extent". JAMA Network. Retrieved 16 May 2025.