Jump to content

Vito Mannone

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Vito Mannone
Rayuwa
Haihuwa Desio (en) Fassara, 2 ga Maris, 1988 (37 shekaru)
ƙasa Italiya
Harshen uwa Italiyanci
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Arsenal FC2006-2013150
Barnsley F.C. (en) Fassara2006-200620
  Italy national under-21 football team (en) Fassara2009-201070
Hull City A.F.C. (en) Fassara2010-2011100
Hull City A.F.C. (en) Fassara2012-2012210
Sunderland A.F.C. (en) Fassara2013-2017670
Reading F.C. (en) Fassara2017-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Lamban wasa 25
Nauyi 84 kg
Tsayi 191 cm

Vito Mannone (an haifeshi ne a ranar 2 ga watan maris a shekarar 1988) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar Ligue 1 ta Lille. An haife shi a Desio, Mannone ya kasance memba a makarantar Atalanta kafin ya koma Ingila a 2005, ya koma Arsenal. Ya buga wasansa na farko a Arsenal a shekara ta 2009 kuma ya buga wasanni takwas a 2009-10 kafin ya shafe zaman aro biyu da Hull City. Ya bar Arsenal a shekara ta 2013 zuwa Sunderland.