Voix du Sahel
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Suna a hukumance |
Radio Niger da Voix du Sahel |
| Iri |
tashar radio da state-owned enterprise (en) |
| Ƙasa | Nijar |
| Harshen amfani | Faransanci, Larabci, Hausa, Kanuri da Tamacheq Tuareg |
| Mulki | |
| Administrator (en) | Gidan Rediyo da Talabijin na Nijar |
| Mamallaki | Gidan Rediyo da Talabijin na Nijar |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1958 |
| ortn.ne… | |
La Voix du Sahel (Hausa: "Muryar Sahel") ita ce tashar rediyo ta ƙasa ta ƙasar Nijar, mallakar gwamnatin Nijar, tana aiki a kan mita 91.3 MHz. An kafa tashar rediyon a birnin Niamey, kuma ta fara watsa shiri a ranar 31 ga watan Yuli, [1] 1958 a matsayin Rediyon Nijar amma ta sauya sunanta na yanzu daga shekarar 1974. Ita ce kawai tashar rediyo ta ƙasa a cikin ƙasar kuma ita ce kwara ɗaya tilo da ke gabatar da shirye-shirye a cikin harsuna daban-daban ƙwara takwas (8) ciki har da harshen Faransanci.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Kafofin watsa labarai na Nijar
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Radio Voix du Sahel en direct 91.3 Fm Niamey Niger". radioenlignefrance.com. Retrieved 2023-08-08.