Waazi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Wa'azi wani gargadi ne wanda al,ummar musulmi (Malumma) suke gudanarwa a masalatai ku wani wuri na daban ku gidajen al ummah Ku majalisun mutane ku kuma a masalatai dadai sauran su domin jan hakali da kuma tunatarwa ga dukkan wani abu da addini yace ayi da barin abinda addini yai hani, domin samun rahamar Allah akuma tsira daga azabar sa ranan gobe kiyama.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]