Wafaa Ismail Baghdadi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wafaa Ismail Baghdadi
Rayuwa
Haihuwa 1 Oktoba 1969 (54 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines shot put (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Wafaa Ismail Baghdadi (an Haifeta a ranar 1 ga watan Oktoban 1969) 'yar wasan Masar ne wanda ta kware a wasan shot put. A cikin watan Nuwamba shekarar 2007 an same ta da laifin shan haramtaccen abu Methandienone kuma an hana ta buga gasar na tsawon shekaru 2.

Nasarorin da ta samu[gyara sashe | gyara masomin]

Shekara Gasa Wuri Matsayi Bayanan kula
1996 African Championships Yaoundé, Cameroon 2nd
2000 African Championships Algiers, Algeria 2nd
2002 African Championships Radès, Tunisia 3rd
2004 African Championships Brazzaville, Congo 1st
2006 African Championships Bambous, Mauritius 2nd

Doping[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin Nuwamba 2007 an same ta da laifin shan haramtaccen abu Methandienone kuma an hana ta buga gasar na tsawon shekaru 2. [1]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • 'Yan wasan Masar
  • Jerin zakarun wasannin guje-guje da tsalle-tsalle na Afirka
  • Jerin abubuwan kara kuzari a cikin wasannin motsa jiki

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Doping Rule Violation"

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]