Jump to content

Farilla

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Wajibi)
Farilla
five decisions (en) Fassara da duty (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Ahkam (en) Fassara
Facet of (en) Fassara Musulunci
Addini Musulunci
Gudanarwan Musulmi
Hannun riga da haram (en) Fassara
Dattijon Musulmi lokacin Sallar Zuhur a Masallacin Jama (Sallah dai wajibi ce ga dukkan wani Musulmi)

Farilla larabci-Fard (harshen-larabci|فرض) ko farīḍah (فريضة) a Musulunci aiki ne na ibadah daga Allah (Ubangiji). Kuma kalmar nan ana amfani da ita a harsuna da dama wanda ke da ma'anar daya data larabci, kamar a harsunan Persian, Pashto, Turkanci, da kuma harshen Urdu (da rubutu farz) amma ma'anar ba banbanci. Musulmai da suke bin umurnin dokokin ubangiji wurin yin biyayya ga ayyukan farilla ko umurni ana saka masu da lada wato da larabci hasanat, ajr ko thawab a duk lokacin da suka yi aiki mai kyau.

Farilla ko wājib (larabci|واجب) na daya daga cikin ire-iren hukunce hukunce guda biyar wanda a ciki ne fiqh suka karkasa nau'ikan ayyukan ibadah na kowane Musulmi. Fiqihun Hanafiyya dukda, sun banbanta tsakanin wajibi da farilla, wanda wajibi yake zama umurni da shi kuma farilla yake zama kawai wato abinda ake so.[1][2]

  1. Ebrahim, Mufti (2002-04-28). "Albalagh.net". Albalagh.net. Retrieved 2019-01-29.
  2. Sunnipath.com Archived 2007-09-29 at the Wayback Machine
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.