Waken suya
Waken suya | |
---|---|
![]() | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Fabales (en) ![]() |
Dangi | Fabaceae (en) ![]() |
Genus | Glycine (en) ![]() |
jinsi | Glycine max Merr., 1917
|
General information | |
Tsatso |
soy bean (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() |
Waken suya nau'in wake ne da ake amfani da shi wurin yin madara ko abincin dabbobi ko awara da sauransu. Sannan waken suya yana da matukar amfani ga lafiyar jikin dan Adam, ana kuma sarrafa shi ta hanyoyi daban-daban. Akan hada madara da shi a rinka ba jarirai, kuma akan sarrafa shi zuwa abincin gargajiya.[1][2][3][4]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
- ↑ https://cookpad.com/ng/recipes/11470553-madarar-waken-suya?via=search&search_term=waken%20suya
- ↑ https://cookpad.com/ng/recipes/9557889-awarar-waken-suya?via=search&search_term=waken%20suya
- ↑ https://cookpad.com/ng/recipes/10902877-awara-cikin-kwai?via=search&search_term=waken%20suya
- ↑ https://www.muryarhausa24.com.ng/2019/10/karanta-jerin-abincin-hausawa-kafin-zuwan-yar-thailand-kafin-zuwan-shinkafa-yar-kasashen-waje-girke-girken-gargajiya-sunayen-abincin-gargajiya-abincin-zamani-filin-girke-girke-abincin-zamani-filin-girke-girke.html