Jump to content

Wakili

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Wakili wannan kalmar na nufin wanda ake aikewa don isar da sakon al'ummar da su ka ake shi ya wakilci su.[1]

  1. Wakilin gwamna ya tafi gida.
  2. Mun gwada Wakilin mu a zabe da akayi.
  3. Wakilinmu na jaha ya rasu tun jiya.[2]
  1. Nicholas, Awde (1996). Hippocrene Practical dictionary. Hippocrene books New York. ISBN 0781804264.
  2. Nicholas, Awde (1996). Hippocrene Practical dictionary. Hippocrene books New York. ISBN 0781804264.