Jump to content

Walter Marichal

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Walter Marichal (18 Afrilu 1935 – 31 Yuli 2017) ɗan ƙwallon ƙafa ne na Uruguay. Ya buga wasanni uku a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Uruguay daga 1957 zuwa 1958. [1] Ya kuma kasance cikin tawagar Uruguay a gasar cin kofin Kudancin Amurka ta 1957.