Wand of Noble Wood
Appearance
| Wand of Noble Wood | |
|---|---|
| Asali | |
| Mawallafi | Onuora Nzekwu |
| Lokacin bugawa | 1961 |
| Ƙasar asali | Najeriya |
| Bugawa | Heinemann (Mawallafa) |
| Characteristics | |
Wand of Noble Wood littafi ne na 1961 na marubucin Najeriya Onoura Nzekwu, wanda Heinemann ya sake buga shi a matsayin wani ɓangare na muhimman Marubutan Afirka. An kwatanta novel ɗin da littafin Achebe na No longer at ease.[1] Littafin ya yi cikakken bayani da kuma bayyana al'adun Ibo, wani mai suka har ma ya kwatanta shi a matsayin "wani labari ne wanda ya ƙunshi bayanin ɗan Adam kamar yadda kowane mai karatu zai so."[2] Binciken al'adun gargajiya ya zama abin ba da fifiko, tare da zurfafa bincike kan batutuwa kamar auren ƙabilanci. [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ The Black Mind: A History of African Literature. University of Minnesota Press. 1974. p. 178. ISBN 978-1-4529-1228-8.
- ↑ James Olney (8 March 2015). Tell Me Africa: An Approach to African Literature. Princeton University Press. p. 60. ISBN 978-1-4008-7059-2.
- ↑ The Black Mind: A History of African Literature. University of Minnesota Press. 1974. p. 178. ISBN 978-1-4529-1228-8.