Wani Saurayi Mai Tsanani (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wani Saurayi Mai Tsanani (fim)
Asali
Lokacin bugawa 1936
Asalin harshe Rashanci
Ƙasar asali Kungiyar Sobiyet
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 100 Dakika
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Abram Room (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Yury Olesha (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Production company (en) Fassara Dovzhenko Film Studios (en) Fassara
Other works
Mai rubuta kiɗa Gavriil Popov (en) Fassara
Director of photography (en) Fassara Yuri Yekelchik (en) Fassara
External links
YouTube

Wani Saurayi Mai Tsanani wato A Severe Young Man ( Russian: Строгий юноша ) fim ne na wasan kwaikwayo na Soviet na 1936 wanda Abram Room ya bada umurni. [1] [2] [3]

Labari[gyara sashe | gyara masomin]

Labarin shirin ya ta’allaka ne akan matashin dan wasa Gregory, wanda ya fada cikin soyayya da matar wani fitaccen masanin kimiyya - Julian Nikolaevich Stepanov. Bayan kammala shirin, an danne fim ɗin har zuwa 1970s saboda bai dace da koyarwar Soviet na Socialist Realism ba.

Taurari[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]