Wasa ƙwaƙwalwa
Appearance
Wasa ƙwaƙwalwa wasa ne da akeyi don nuna fahimtar abu. Anayin wasan ne galibi a makaranta ko wurin ƙoyar da wata fahimtar don agane wa yafi ganewa.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Nicholas, Awde (1996). Hippocrene Practical dictionary. Hippocrene books New York. ISBN 0781804264.