Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
An gudanar da wasanni a shekara ta 2005 na Jeux de la Francophonie-(mabanbantan bukukuwa), wanda aka fi sani da Ves Jeux de la Francophonie (Faransanci don Wasannin Francophone) daga ranar 7 zuwa 17 na watan Disamban shekarar 2005 a Niamey , Nijar .
Akwai jimillar mahalarta 1287 daga jihohi 44 da gwamnatoci a wasannin da aka gudanar a shekarar 2005.
Lura !
Kasa (jumullar adadin mahalarta taron daga wannan Ƙasa)
Wallonia French Community of Belgium (23)
Benin (18)
Bulgaria (4)
Burkina Faso (50)
Burundi (4)
Cambodia (3)
Cameroon (85)
Canada (82)
New Brunswick (8)
Quebec (40)
Cape Verde (3)
Central African Republic (22)
Chad (24)
Comoros (7)
Democratic Republic of the Congo (44)
Dominica
Egypt (15)
Equatorial Guinea (5)
France (131)
Gabon (18)
Guinea (37)
Guinea-Bissau (7)
Haiti (38)
Ivory Coast (43)
Lebanon (17)
Lithuania (7)
Luxembourg (7)
Macedonia (?)
Madagascar (29)
Mali (44)
Mauritius (18)
Monaco (2)
Morocco (108)
Niger (98)
Republic of the Congo (35)
Romania (50)
Rwanda (5)
Saint Lucia (3)
Senegal (69)
Seychelles (15)
Switzerland (16)
Togo (17)
Tunisia (27)
Vietnam (4)
Medal winners 2005 at jeux.francophonie.org
Medal tables at jeux.francophonie.org (in French)