Jump to content

Ta'addancin samar da ruwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Water supply terrorism)

Ta’daccin samar da ruwa ya kunshi ayyukan zagon kasa ga tsarin samar da ruwa, ta hanyar yakin sinadarai ko na halitta ko zagon kasa. A cikin tarihin soji da tarihin ta'addanci, kungiyoyin siyasa ne ke kai hare-haren samar da ruwa, da nufin tsoratarwa, haddasa mutuwa, ko fari.[1]

  1. Roberts, Andy (May 2010). "Reservoir Drugs". Fortean Times. Retrieved 2013-03-17