Jump to content

White Kei River

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
White Kei River
General information
Labarin ƙasa
Lua error a Module:Map, layi na 145: bad argument #1 to 'max' (number expected, got nil).
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa32°13′34″S 27°30′36″E / 32.2261°S 27.51°E / -32.2261; 27.51
KasaAfirka ta kudu
TerritoryEastern Cape (en) Fassara
River mouth (en) FassaraBabban Kogin Kei

Kogin White Kei ko Kogin Wit-Kei wani kogi ne a Gabashin Cape, Afirka ta Kudu . Ya samo asali ne daga arewacin Queenstown, ya fara ne a matsayin kogin Grootvleispruit kuma daga ƙarshe ya shiga Kogin Black Kei, don samar da Babban Kogin Kei.[1]

Dam din Xonxa yana cikin Kogin White Kei . A halin yanzu wannan kogi yana daga cikin Mzimvubu zuwa Keiskama Water Management Area.

Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. ↑ Stanford, W. E. (January 1910). "Statement of Silayi, with Reference to His Life Among the Bushmen". Transactions of the Royal Society of South Africa. 1 (2): 435–440. Bibcode:1910TRSSA...1..435S. doi:10.1080/00359191009520056. ISSN 0035-919X.