Jump to content

Wiam Dahmani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wiam Dahmani
Rayuwa
Haihuwa Kenitra (en) Fassara, 22 ga Augusta, 1983
ƙasa Moroko
Mazauni Taraiyar larabawa
Mutuwa Abu Dhabi (birni), 22 ga Afirilu, 2018
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Ciwon zuciya)
Karatu
Harsuna Turanci
Larabci
Faransanci
Sana'a
Sana'a jarumi, mai gabatar wa, mawaƙi da mai gabatarwa a talabijin
Kayan kida murya
Imani
Addini Musulunci
IMDb nm6290667

Wiam Dahmani (Larbanci: وئام الدحماني) (haihuwa 18 Augustan shekarar 1983, Rabat, Morocco; mutuwa: 22 Afrilun 2018, Abu Dhabi, UAE) ta kasance yar'fim din Morocco ce, maiwatsa labarai, kuma mawakiya wacce ke rayuwa a UAE.[1] Tayi shirye-shirye acikin fina-finan Pakistan kadan, kamar su ; Ishq Khuda, Hijrat, da Hotal.

Farkon rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife ta a watan Augusta 22, 1983 a birnin Rabat, Morocco. Ta kammala karatun ta ne daga Jami'ar Amurka ta Sharjah dake Birnin Sharjah a kasar UAE ta samu Bachelor na Kimiyya a fannin Environmental Sciences.[2]

Da fari tayi aikin watsa labarai a gidan telebijin na Dubai TV,[3] sannan ta rike shugabancin bangaren wakoki da vidiyoyi. A 2010, tafara aiki a Indiya. A 2012, ta koma bangaren wakilta da bayan ta shiga cikin jerin shirye-shiryen (Girls) extension actress.[4] Ta fito a Pakistani film na farko tare da Ishq Khuda, wanda ya fito a shekarar 2013 kuma fim ya kasance matsaikaici a (Average Grosser) a Box Office.[5] A 2016, ta fito acikin fina-fina biyu na Pakistani films Hijrat da Hotal, ansanya wa suna da "Item Girl". Ta kuma yi aiki tare da kamfanin Zee Aflam.

Ta rasu a ranar 22 Afrilu na 2018 bayan samun bugun zuciya.[6] A lokacin tana da shekaru 34 a rayuwarta.[7] Kamar yadda jaridu suka buga, mahaifiyarta ce ta tsinci gawarta a dakin otel a Abu Dhabi, sannan daga baya aka birne ta a nan.[8]

  • Welcome (Larabci: أهلا وسهلا‎)
  • Sajnawy (Larabci: سجناوي‎)
  • Wow (Larabci: واو‎)
  • What Should I Do (Larabci: وش أسوي‎)
  • Me Or Him (Larabci: أنا ولا هي‎)
  1. "سيرة الفنانة وئام الدحماني". Movieana.net. Archived from the original on 2020-06-17. Retrieved 2020-11-04.
  2. "Moroccan actress Wiam Dahmani dies aged 34". Arab News (in Turanci). 2018-04-23. Retrieved 2018-05-18.
  3. Wiam Dahmani .. from the media to the song and representation Archived 2016-03-07 at the Wayback Machine،
  4. http://alyuom7.blogspot.com/2012/09/blog-post_420.html?m=1
  5. "Wiam Dahmani's Lollywood adventure - The Express Tribune". The Express Tribune (in Turanci). 2012-06-15. Retrieved 2017-07-11.
  6. "Moroccan actress Wiam Dahmani dies aged 34". Arab News (in Turanci). 2018-04-23. Retrieved 2018-05-18.
  7. Report, Web. "Moroccan artist Wiam Dahmani dies at 34". www.khaleejtimes.com. Retrieved 2018-05-18.
  8. Editor, Sara Al Shurafa. Web News (2018-04-24). "34-year-old Moroccan celebrity who died was depressed". GulfNews. Retrieved 2018-05-18.CS1 maint: extra text: authors list (link)