Wikipedia:Sha'anonin dake wakana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Maraba da zuwa shafin Sha'anoni ta Hausa Wikipedia, anan zaku samu labarai akan ababe daban daban da editoci a Hausa Wikipedia da ke gudanarwa a yau da kullum, muna maraba da zuwa ga kowa dake da niyya ko son bada tasa gudunmuwa dan a dama da ku. Mungode da taimakawar ku a koda yaushe. Allah yabar zumunci, kuma yabamu ikon karuwa da juna.