Wikipedia talk:Shafin tattaunawa

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
 Ina godiya har yanzu babbar matsalar da nake fuskanta shi ne yadda zan rinka yin amfani da shafin insakulofidiya na Wikipedia a saukake.

Amma dai Ina koyo a sannu ahankali.(Mustapha Gambo (talk) 07:01, 9 ga Yuli, 2020 (UTC)) Mustapha GamboReply[Mai da]

@Mustapha Gambo idan kana san kwarewa a wajen amfani da Wikipedia, kana bukatan kwararran Administrator wanda zai taimaka maka, idan kana san ka koya zan iya taimaka maka. An@ss_koko(Yi Magana) 06:08, 6 Mayu 2021 (UTC)Reply[Mai da]