Wikipedia talk:Taimako
Assalamu Alaikum dan Allah ina so a yimin bayanin yadda zan dora pic dina a kan Wikipedia na gode 👏👏
[[رجال الله الكوغامي|رجال الله الكوغامي]] (talk) 14:46, 10 ga Janairu, 2022 (UTC)
Taimako[gyara masomin]
Assalamu Alaikum jama'a Editor's ina yi muku fatan Alkhairi, dan Allah a sami wani yayi mini karin bayani dangane da yanda zan dora hoto na daga gallery, na gode da hadin kai ku huta lafiya,
[[رجال الله الكوغامي|رجال الله الكوغامي]] (talk) 11:06, 11 ga Janairu, 2022 (UTC)