Jump to content

William Barnabas Qurix

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
William Barnabas Qurix
mataimakin shugaban jami'a

Rayuwa
Haihuwa 4 Nuwamba, 1961 (64 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a university teacher (en) Fassara
Employers Jami'ar Kimiyya ta Tarayya Kachia
Jami'ar Jihar Kaduna
William Barnabas Qurix
Haihuwa 4 nubembar,1961 (shekaru 63)
Dan kasan Najeriya
Aiki

Mallami

Mai bincike

'Williams Barnabas Qurix' ko kuma Williams Barnabas Quriz (an haife shi a ranar 4 ga Nuwamba, 1961) shi ne mai kula da jami'ar Najeriya, masanin ilimi, kuma mai bincike. Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ne ya nada shi a matsayin Mataimakin Shugaban Jami'ar Kimiyya ta Tarayya Kachia (FUASK) a watan Maris na shekarar 2025. Sanan ya kasance tsohon Mataimakin Shugaban Jami'ar Jihar Kaduna da Jami'ar Bingham [1] (2018-2024 [2]).[3][4] na Wata daya kafin nadin sa a FUASK, Wanda gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang ne ya nada shi Shugaban Majalisar Gudanarwa da kuma Pro-Chancellor na Jami'ar Jihar Plateau, Bokkos.[5]

Ilimi da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Qurix ya sami M.Sc da Ph.D a fannin Gine-gine daga Jami'ar Ahmadu Bello, Zaria .

Vanguard Nigeria ya nakalto Qurix, yana mai cewa bayan nadinsa a matsayin Mataimakin Shugaban Jami'ar Kimiyya ta Tarayya Kachia, yana cewa:

Error: No text given for quotation (or equals sign used in the actual argument to an unnamed parameter)

  1. Nation, The (2014-02-05). "We're the best funded state university, says kasu VC". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2025-10-17.
  2. "Embrace Challenges Ahead, Bingham Varsity Tells 1500 Newly Admitted Students". Daily Trust (in Turanci). 2023-12-07. Retrieved 2025-10-17.
  3. "Bingham University Declares Zero-tolerance For Sex For Grades, Matriculates 925 Students". Daily Trust (in Turanci). 2020-03-04. Retrieved 2025-10-17.
  4. Exclusive, Apex News (2024-01-12). "Professor Qurix hands over to Professor Ayuba as Vice Chancellor of Bingham University, Karu". Apex News Exclusive (in Turanci). Retrieved 2025-10-17.
  5. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named This Day