Jump to content

Williams Olusegun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Williams Olusegun
Rayuwa
Haihuwa25 ga Yuli, 1959 (67 shekaru)
Sana'a

Samuel Olusegun Williams (an haife shi a ranar 25 ga Yuli, 1959) ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya yi aiki a matsayin ɗan majalisar wakilai ta ƙasa ta 7, mai wakiltar mazabar tarayya ta Abeokuta ta Kudu, jihar Ogun, daga 2015 zuwa 2019. A ƙarƙashin inuwar jam’iyyar Labour.[1][2]

Bayanan baya da farkon rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Samuel a ranar 25 ga Yulin 1959. Ya fito daga Abeokuta ta kudu jihar Ogun, Najeriya.

Sana'ar siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An zabi Williams ne a shekarar 2015, a matsayin dan majalisar wakilai, mai wakiltar mazabar tarayya ta Abeokuta ta kudu a jihar Ogun. An zabe shi a karkashin jam'iyyar Labour Party (LP).

A zaben 2019, Samuel Olusegun Williams ya nemi a sake tsayawa takara amma Lanre Edun na jam’iyyar APC ya gaje shi, wanda ya lashe zaben mazabar tarayya ta Kudu ta Abeokuta.[3]

Ya kasance mataimakin shugaban kwamitin kula da harkokin jama'a da raya kasa.[4]

  1. National Assembly | Federal Republic of Nigeria". 2015-10-02. Archived from the original on 2 October 2015. Retrieved 2025-01-04
  2. EveryPolitician: Nigeria - House of Representatives - 8th National Assembly of Nigeria". EveryPolitician. Retrieved 2025-01-04
  3. Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2025-01-04
  4. Chioma, Unini (2015-10-23). "House of Reps: Breakdown of the committees' chairmen and their deputies". TheNigeriaLawyer. Retrieved 2025-01-04