Jump to content

Wilson Odobert

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Wilson Serge Eric Odobert (an haife shi a ranar 28 ga watan Nuwamba shekara ta 2004), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Faransa,wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ko kuma ɗan wasan tsere na kulob din Tottenham Hotspur na Samfuri:English football updater .