Winifred May de Kok
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Bethlehem (en) |
| Mutuwa |
Fitzjohn's Avenue (en) |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama |
A. E. Coppard (en) |
| Karatu | |
| Makaranta |
Jami'ar Cape Town (1911 - London School of Medicine for Women (en) (ga Afirilu, 1921 - 1926) |
| Harsuna |
Dutch (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a | marubuci, likita, Mai watsa shiri da Malami |
Winifred May de Kok, MD (17 Mayu 1893 – 1969) 'yar Afirka ta Kudu ce marubuciya ce kuma likita.
An haife ta a Baitalami a cikin Orange Free State a ranar 17 ga watan Mayu 1893 kuma ta halarci makarantar likitanci a Ingila a cikin shekarar 1920s. A cikin shekarar 1932 ta auri me littafin ɗan gajeren labari Alfred Edgar Coppard ɗan Burtaniya; sun haifi 'ya'ya biyu. Ta yi aikin likitanci har zuwa shekara ta 1953. A wannan shekarar ta zama mai watsa shirye-shiryen talabijin, don wasan kwaikwayo wanda ya tattauna rayuwar iyali da lafiyar iyali. BBC ce ta watsa shirin kamar yadda Tell Me, Doctor. [1] [2] Mai magana da yawun lafiyar mata da jarirai kafin zamanin tsarin iyali, ta buga littattafai da labarai da yawa kan tarbiyyar iyaye da lafiyar iyali. Ta mutu a shekara ta 1969.
Ayyukan da aka zaɓa
[gyara sashe | gyara masomin]- New Babes for Old (1932)
- Jariri na Farko (1947)
- Kai da Yaranka (1955)
- Your Baby and You (1957)
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Winifred May de Kok (1893-1969) and her children". Smithsonian Institution. 25 January 2011. Retrieved 2011-03-15.
- ↑ "Winifred May de Kok". British Medical Journal. 3: 658–661. September 13, 1969. doi:10.1136/bmj.3.5671.658. S2CID 220203010. Retrieved 2011-03-15.