Wukari
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Taraba state | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 4,308 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Wukari Karamar hukuma ce, kuma takasance daya daga cikin kananan hukumomin dasuke a jihar Taraba wadda ke a shiyar Arewa maso Gabas a kasar Nijeriya.hedkwatarta tana a cikin garin Wukari