Wundi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search


wundi na kaba
yara zaune akan assiberi

Wundi wata tabarma ce wadda ake yinta da kaba wato dai kewayayyar tabarma ce ana amfani da ita ne kafin zuwan tabarma. Wasu kuma suna kiran wundi da tabarma kaba, kaba wata bishiya ce da ake amfani da ita wajen saƙar abubuwa irin su wundi da malfa. [1]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]