Yaƙin Agordat na Biyu
![]() | |
Iri | faɗa |
---|---|
Bangare na |
Mahdist War (en) ![]() |
Kwanan watan | 21 Disamba 1893 |
Wuri |
Agordat (en) ![]() |
Participant (en) ![]() |
An yi yakin Agordat na biyu[1][2] a ƙarshen watan Disamba 1893, tsakanin sojojin mulkin mallaka na Italiya[1][3][4] da Mahdist daga Sudan.[2][3][5]| commander2 = Samfuri:Flagicon image Emir Ahmed AliSamfuri:KIA
[2][3][6] Sarki Ahmed Ali ya yi yaƙi da sojojin Italiya a gabashin Sudan kuma ya jagoranci mutane kimanin 10,000-12,000 a gabas daga Kassala.[7][2] Wannan runduna ta ci karo da 'yan Italiya 2,400 da sojojinsu na Eritrea a Agordat,[3][4][5] yammacin Asmara, ƙarƙashin jagorancin Kanar Arimondi.[5][8][9] Sama da 1,000 Derwishes, ciki har da sarki, aka kashe a cikin mummunan faɗan.[10] Sakamakon yakin ya kasance "... nasara ta farko da Turawa suka samu a kan 'yan juyin juya halin Sudan,..."
Bayan shekara guda, sojojin mulkin mallaka na Italiya sun kwace Kassala.[10]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 Wylde, Augustus Blandy (1900). Modern Abyssinia. London.
- ↑ 2.0 2.1 2.2 2.3 Jaques, Tony (2007). Dictionary of Battles and Sieges: A-E. Westport.
- ↑ 3.0 3.1 3.2 3.3 Arthur, Sir George (1920). Life of Lord Kitchener: Vol.1. New York.
- ↑ 4.0 4.1 Cana, Frank Richardson (1911). Encyclopædia Britannica. 01 (11th ed.). Cambridge University Press. pp. 82–95 see page 94, para (24) see last sentence.
A fine action by Colonel Arimondi gained Agordat for Italy (21st December 1893), and a brilliant march by Colonel Baratieri resulted in the acquisition of Kassala (17th July 1894)."
. In Chisholm, Hugh (ed.). - ↑ 5.0 5.1 5.2 Manchester Geographical Society (1893). The Journal of the Manchester Geographical Society: Vol.9–10. Manchester.
- ↑ Hill, Richard Leslie (1951). A biographical dictionary of the Sudan. Oxford.
- ↑ Vitale, M. A. (1959). L'Italia in Africa: serie storico-militare. Italia: Istituto poligrafico dello Stato.
- ↑ McLachlan, Sean (2011). Armies of the Adowa Campaign 1896. Colchester.
- ↑ Anthony D'Avray, Richard Pankhurst (2000). The Nakfa documents: Aethiopistische Forschungen 53. Wiesbaden.
- ↑ 10.0 10.1 Barclay, Glen St John (1973). The rise and fall of the new Roman empire: Italy's bid for world power, 1890–1943. London. ISBN 9780283978623.