Yaƙin Franco-Trarzan na 1825
Appearance
| Iri | yaƙi |
|---|---|
| Kwanan watan | 1825 |
| Wuri |
Waalo (en) |
| Participant (en) | |
Yakin Franco-Trarzan na 1825 rikici ne tsakanin sojojin sabon sarkin Trarza Muhammad al Habib da Faransa wanda Charles X da ultra comte de Villèle suka yi mulki a lokacin.[1] A cikin shekarar 1825, Muhammad ya yi ƙoƙari ya kafa iko a kan masarautar Waalo da Faransa ke kariya a lokacin, wanda ke kudu da kogin Senegal,[2] ta hanyar auren mai gadon sarautar.[3] Faransa ta mayar da martani ta hanyar aika dakaru masu yawa da suka murkushe sojojin Muhammad.[4] Yakin ya zaburar da Faransawa zuwa arewacin kogin Senegal.[5]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Faransa a cikin dogon karni na sha tara
- Daular mulkin mallaka na Faransa
- Jerin abubuwan mallakar Faransanci da mazauna
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Leland C. Barrows. "Faidherbe and Senegal: A Critical Discussion" in African Studies Review, Vol. 19, No. 1 (April 1976), pp. 95–117.
- ↑ James L. A. Webb Jr. "The Trade in Gum Arabic: Prelude to French Conquest in Senegal". The Journal of African History, Vol. 26, No. 2/3 (1985), pp. 149–168.
- ↑ Boubacar Barry. Senegambia and the Atlantic Slave Trade. Cambridge University Press (1998). ISBN 0-521-59760-9
- ↑ Muhammed Al Muhtar W. As-sa'd, "Émirats et espace émiral maure: le cas du Trârza aux XVIIIe-XIXe siècles", Mauritanie, entre arabité et africanité, Revue des mondes musulmans et de la Méditerranée, no. 54, (July 1990), p. 53–82. (in French)
- ↑ Mohamed Mokhtar Ould Saad. L'Emirat du Trarza et ses relations avec les royaumes soudanais de la vallée du fleuve Sénégal au cours des XVIIIème et XIXème siècles. Département d’histoire/FLSH, Université de Nouakchott. (in French)