Jump to content

Yaƙin Gogetti

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentYaƙin Gogetti
Iri faɗa

Yaƙin Gogetti shine yaƙin ƙarshe tsakanin ƙasar Habasha da ƙasar Italiya kafin yaƙin duniya na biyu.[1] An gwabza wannan yaki ne da sojojin da suka tsira na sojojin Sidamo da Bale. [1] Sojojin Italiya sun kewaye da kuma lalata sojojin Habasha kusa da tafkin Shala.[2] An kashe shugabannin Habasha Beiene Merid da Dejazmach Gabre Mariam a yakin. Ras Desta Damtew, ko da yake ya samu rauni, ya tsallake rijiya da baya, amma bayan kwana biyar aka yi masa farauta aka kashe shi. [3]

A matsayin ramuwar gayya kan yunkurin kashe Rodolfo Graziani, sojojin Italiya sun kashe dubban fararen hula na Habasha. [4]

  1. 1.0 1.1 Mehtidis, Alexis. "Italian Ground Forces in Italian East Africa (Africa Orientale Italiana) during World War II, 1939-1941 Part I 1939 to July 1940". Italian Ground Forces in East Africa.
  2. {{Cite journal |last=Mehtidis |first=Alexis |title=Italian Ground Forces in Italian East Africa (Africa Orientale Italiana) during World War II, 1939-1941 Part I 1939 to July 1940 |url=https://www.academia.edu/49193587/Italian_Ground_Forces_in_Italian_East_Africa_Africa_Orientale_Italiana_during_World_War_II_1939_1941_Part_I_1939_to_July_1940 |journal=Italian Ground Forces in East Africa}}
  3. Mehtidis, Alexis. "Italian Ground Forces in Italian East Africa (Africa Orientale Italiana) during World War II, 1939-1941 Part I 1939 to July 1940". Italian Ground Forces in East Africa.
  4. Mehtidis, Alexis. "Italian Ground Forces in Italian East Africa (Africa Orientale Italiana) during World War II, 1939-1941 Part I 1939 to July 1940". Italian Ground Forces in East Africa.