Jump to content

Yahia Boukhari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yahia Boukhari
Secretary General of the Government of Algeria (en) Fassara

2 ga Janairu, 2020 -
Rayuwa
Haihuwa Naâma (en) Fassara, 15 ga Yuni, 1953 (72 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Harshen uwa Larabci
Karatu
Harsuna Larabci
Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da civil servant (en) Fassara

Yahia Boukhari (an haife shi a ranar 15 ga watan Yunin 1953) shi ne Sakatare Janar na gwamnatin Aljeriya. An nada shi a matsayin Sakatare a ranar 2 ga watan Janairun 2020.[1][2]

  1. "President Tebboune appoints new government members". www.embassyofalgeria-rsa.org. Retrieved 2022-12-12.
  2. "President of the Republic appoints new government members". Ministry of Communication. Retrieved 2022-12-12.