Yalon-Ƙadangare
| Yalon-Ƙadangare | |
|---|---|
|
| |
| Conservation status | |
|
LC (mul) | |
| Scientific classification | |
| Kingdom | Animalia |
| Phylum | Chordata |
| Class | Reptilia (mul) |
| Order | Squamata (mul) |
| Dangi | Xantusiidae (mul) |
| Genus | Lepidophyma (mul) |
| jinsi | Lepidophyma flavimaculatum Duméril, 1851
|
Ƙandangare mai nau'in rawaya wanda galibi yake fita da dare dare ko kuma mai launin yalo da mai launin rawaye (Lepidophyma flavimaculatum) nau'in Ƙadangare ne da yake fita da dare (iyali). Ana samun irin nau'o'in wannan ƙadangaren a Mexico, Amurka ta tsakiya, kudu zuwa Panama. Ya haɗa da nau'o'i biyu.
Ƙananan Jinsunashi
[gyara sashe | gyara masomin]Ana gane nau’o’in ƙaramin jinsi guda biyu a matsayin sahihai, ciki har da wanda aka ɗauka a matsayin na asali (nominotypical).
Yadda suke Haihuwa
[gyara sashe | gyara masomin]L. flavimaculatum suna haihuwa ta hanyar parthenogenetically. Mace tana ƙyanƙyashe 'ya'yan ƙadangarun masu rai, da girman su. Kafin haihuwa ƙwayoyin kwan ba su haɗu da maniyyi ba.
Muhalli da Gidansu
[gyara sashe | gyara masomin]L. flavimaculatum ƙadangare ne mai ɓoye kansa, na ƙasa kuma mai fita da dare, wanda yake rayuwa a cikin dazuzzukan wurare masu zafi da danshi, daga matakin teku har zuwa tsayin mita 1,500 (ƙafa 4,900). [1] Yawancin lokaci ana samunsa a ƙasa, a wasu lokuta ana samunsa akan kututturan bishiyoyi ko a ƙarƙashin itace a kan bishiyoyi masu tsaye. Yana cin ƙananan halittu marasa ƙashin baya kamar, tsutsotsi, ƙwari da ire-iren su.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Yellow Spotted Lizard". Reptile Range. Retrieved 12 February 2024.[permanent dead link]