Yanar gizo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
is4p
Mahadar sadarwa ta intanet
Cunkoson wayar optic fibre na Yanar gizo
tsarin intanet
Wannan taswirar yadda computoci ke sadarwa ta intanet kenan. Duba Na'urar computoci

Intanet ko Yanar gizo wani irin tsari ne na harhade-harhaden na'urorin duniya a bisa bigire guda domin sadar da junansu a bisa dogon zango ba tare da hadakar waya a tsakani ba (wireless). Biliyoyin naurorin computa ne ke jone da juna a babban turken internet a duniya.

Tasirin intanet kan rayuwar Yan'adam Fasahar intanet fasaha ce da wasu masana ke cewa ta sauya fasalin yadda ake gudanar al'amuran rayuwa a duniya gaba daya, har ta kai wasu na cewa sun fara mantawa da ko yaya rayuwa take kafin zuwan Intanet.[1]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Gagarabadau: Tasirin intanet kan rayuwar Hausawa