Nema Badenyakafo
Appearance
(an turo daga Yankin Nema Badenyakafo)
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Mali | ||||
| Region of Mali (en) | Mopti Region (en) | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Altitude (en) | 269 m | ||||
Néma-Badenyakafo yanki ne na karkara na Cercle na Djenné a yankin Mopti na Ƙasar Mali .Akwai Ƙungiya a garin, Ƙungiyar ta ƙunshi ƙauyuka 29. Babban ƙauyen ( shuga-lieu ) shine Mougna.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Majiyoyi
[gyara sashe | gyara masomin]- .
