Jump to content

Yaran Annabi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yaran Annabi
kungiyar mutane
Bayanai
Bangare naAhl ul-Bayt
Sunan asaliأَوْلَادُ النَّبِيِّ مُحَمَّدٍ
Sunan Annabi Muhammad

Yaran Annabi Muhammad S.A.W sune yara maza da mata wadanda Annabi (SAW)Ya haifa da matansa. Yaran su bakwai ne.

Mazan Sun hada da Alqasim, Abdullah, Ibrahim. Hakanan matan su ne Fadimatu, Ruqayyah, Zainab da Kuma Ummukulthum.

Jadawalin Yaran Annabi

[gyara sashe | gyara masomin]