Yaren Bengali
Appearance
| Yaren Bengali | |
|---|---|
| বাংলা | |
'Yan asalin magana |
harshen asali: 300,000,000 (2019) second language (en) second language (en) 106,000,000 (2011) harshen asali: 189,261,200 (2011) harshen asali: 242,659,750 (2015) |
| |
|
Bangla alphabet (en) | |
| Lamban rijistar harshe | |
| ISO 639-1 |
bn |
| ISO 639-2 |
ben |
| ISO 639-3 |
ben |
| Glottolog |
beng1280[1] |
|
| |
Bengali, wanda aka fi sani da sunansa Bangla yare ne na Indo-Aryan na reshen Indo-Iranian na dangin harshen Indo-Turai.Bangladesh. Yana da asali a Yankin Bengal (Bangladesh, West Bengal da Tripura na Indiya) na Kudancin Asiya. Tare da sama da Masu magana da asali miliyan 242 da wasu miliyan 43 a matsayin masu magana da harshe na biyu a shekarar 2025, [2] Bengali shine na shida da aka fi magana da harshen asali kuma na bakwai da aka fi amfani da shi ta hanyar yawan masu magana a duniya. [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Bengali". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
- ↑ https://www.ethnologue.com/language/ben
- ↑ https://en.wikipedia.org/wiki/Central_Intelligence_Agency