Jump to content

Yaren Mal Paharia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yaren Mal Paharia
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3mkb
Glottologmalp1246[1]

Mal Paharia harshe ne da mutane 51,000 daga cikin 110,000 na Mal Paharia ke magana da shi a jihohin Jharkhand da West Bengal a Indiya, da yankunan Bangladesh. Ana kuma kiran harshen Mal Pahoria, Malto, Malti, Paharia, Parsi, da Mal Pahariya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Mal Paharia". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.