Jump to content

Yaren Numana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yaren Numana
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 nbr
Glottolog numa1252[1]

Numana yare ne daga ɗaya harsunan jihar Plateau a Najeriya.

Akwai rabe-raben manyan yaruka guda huɗu a yaren:

  • Gbantu
  • Numbu
  • Ningye
  • Janda

A baya an kidaya yaren Nunku a matsayin na Numana, saboda kusancin yanki, amma a zahiri yare ne na Mada.

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Numana". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.