Jump to content

Yaren Sembakung

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yaren Sembakung
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 sbr
Glottolog semb1240[1]

Sembakung Murut, ko Sembakung, wanda kuma aka fi sani da Tinggalan, ɗaya ne daga cikin harsunan/yarukan Sabahan da dama na Borneo waɗanda mutanen Tidong ke magana dashi.

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Sembakung". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.