Jump to content

Yetunde Mercy Olumide

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yetunde Mercy Olumide
professor emeritus (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Jahar pilato, 21 Satumba 1943 (82 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta Jami'ar Ibadan
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a likita, university teacher (en) Fassara da Malami
Employers Jami'ar jahar Lagos
Kyaututtuka
Mamba Makarantar Kimiyya ta Najeriya

Yetunde Mercy Olumide (an haife ta a ranar 21 ga Satumba, 1943) ita ce Farfesa mace ta farko da ta fara samun digiri a fannin likitanci a Jami'ar Legas, Najeriya . [1]

Ita ce tsohuwar shugabar sashen koyar da ilimin likitanci ta Jami'ar Legas kuma farfesa ce ta meritus. [1]

An naɗa ta a matsayin memba na Kwalejin Kimiyya ta Najeriya a shekarar 2000. [2]

Littattafai

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Littafin Karatu game da Cututtukan Fata da Cututtukan da ake Yaɗawa ta hanyar Jima'i [3]
  • Matar Bakar fata 'yar Afirka da ke ɓacewa: Juzu'i na Ɗaya [4]
  • Matar Bakar fata 'yar Afirka da ke ɓacewa: Juzu'i na Biyu [4]
  1. Nation, The (2013-02-13). "First woman emeritus professor". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2025-08-09.
  2. "Fellows of the Academy". The Nigerian Academy of Science. Archived from the original on 2024-03-02. Retrieved 2025-09-02.
  3. adefaye (2011-09-28). "Dermatologist launches book on skin disorders". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-08-10.
  4. 1 2 "Yetunde Mercy Olumide". African books collective (in Turanci). Retrieved 2025-08-10.