Yibo Koko
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Port Harcourt, 2 ga Faburairu, 1967 (59 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Makaranta | jami'ar port harcourt Jami'ar Oxford New York Film Academy (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a | darakta da mai tsara fim |
Yibo Koko fitaccen mai shirya fina-finai ne na Najeriya, sannan kuma daraktan fasaha, mai fasaha da kuma furodusa. Koko ya ƙirƙiri wasan kwaikwayo na Seki Rance Drama, yana ba da labarin mutanen Jihar Rivers ta hanyar rawa. Shi ne kuma Darakta Janar na Hukumar Bunƙasa Yawon Buɗe Ido ta Jihar Rivers sannan kuma memba ne na kwamitin zaɓen Oscar na Najeriya [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Nigerian OSCAR Selection Committee Calls for Entries for 2021 Academy Awards". MarketWatch. Retrieved September 15, 2020.