Jump to content

Yohana Izam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yohana Daniel Izam
Haihuwa 13 ,GA watan janairu ,1967 (shekaru 58)
Jihar plateau , Najeriya
Dan kasan Najeriya
Matakin ilimi Jami'a mallakar jahar plateau,jami'a mallakar jahar legas
Aiki Shugaban jami'a mallakar jahar plateau
Uwar gida(s) Yocy Izam
Yara Uku (3)

Yohana Daniel Izam ya kasance masanin kimiyya ne a Najeriya, kuma tsohon Mataimakin Shugaban Jami'ar Jihar Plateau, kuma tsohon Shugaban Cibiyar Gine-gine na Kasar Najeriya. Ya kuma kasance Kwamishinan Gidaje da Sufuri a Jihar Plateau, Najeriya. [1]

An haifi Izam a ranar 13 ga watan Janairu na shekarar 1967 a Mangu na Jihar Plateau . [2] Ya kammala karatu daga Wukari Kwalejin Gwamnatin Tarayya Wukari kuma ya ci gaba da halartar Jami'ar Jos, inda kammala karatun sa na B.Sc, a fannin gini a cikin shekarar 1987. Ya kuma sami M.Sc. daga Jami'ar Legas a shekarar 1990, inda kuma daga Baya ya koma Jami'ar Jos don yin PhD sa a fannin Gudanar da Gine-gine, inda ya kammala a shekarar 2008.[3]

  1. name="darkh">Date, Daniel (27 August 2021). "2021:Izam To Take Over As 21st National President". Oasis Magazine. Retrieved 2022-09-22.
  2. name="darkh">Date, Daniel (27 August 2021). "2021:Izam To Take Over As 21st National President". Oasis Magazine. Retrieved 2022-09-22.Date, Daniel (27 August 2021). "2021:Izam To Take Over As 21st National President". Oasis Magazine. Retrieved 2022-09-22.
  3. "Living simply helps me avoid stress —Yohana Izam, NIOB President". 18 September 2022.