Yousra Ben Jema
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Tunisiya, 22 ga Augusta, 1986 (39 shekaru) |
| ƙasa | Tunisiya |
| Sana'a | |
| Sana'a |
Paralympic athlete (en) |
|
Mahalarcin
| |
Yousra Ben Jemaa (an haife ta ranar 22 ga watan Agusta 1986[1] ) 'yar wasan Paralympian ce daga Tunisiya wacce ke fafatawa a rukuni na F32-34/51-53.[2]
Ta shiga gasar wasannin nakasassu ta lokacin zafi na shekarar 2008 a birnin Beijing na kasar Sin. A can ta ci lambar tagulla a gasar jifa ta mata ta F32-34/51-53. Ta kuma yi takara a cikin jefa mashin na mata F33/34/42/53 da na mata F32-34/52/53. [3]
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]Yousra Ben Jemaa at the International Paralympic Committee
Yousra Ben Jemaa at IPC.InfostradaSports.com
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Yousra Ben Jemaa profile in London2012" . Archived from the original on 2013-05-27. Retrieved 2013-03-27.
- ↑ Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Yousra Ben Jemaa Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
- ↑ "Yousra Ben Jemaa" . Paralympic.org . International Paralympic Committee .