Jump to content

Yusuf Ahmad Badau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yusuf Ahmad Badau
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Shanono/Bagwai
Rayuwa
Haihuwa 1 ga Janairu, 1970 (56 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Mamba house of representatives (en) Fassara

Yusuf Ahmad Badau ɗan siyasan Najeriya ne daga Jihar Kano, Najeriya .

Rayuwa ta farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Yusuf Ahmad Badau a ranar 15 ga Yuli 1971 a Jihar Kano, Najeriya . [1]

Rayuwar siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Yusuf Ahmad Badau ya yi aiki a Majalisar Wakilai ta Tarayya, yana wakiltar mazabar Shanono / Bagwai a duka majalisun 9th da 10th na Majalisar Dokokin Jihar Kano . [2][3]

  1. "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2024-12-31.
  2. "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2024-12-31.
  3. "undefined candidate data for 2023 - Stears Elections". www.stears.co. Archived from the original on 2025-01-07. Retrieved 2024-12-31.