Yusuf Alkardawi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Yusuf Alkardawi
Qardawi.JPG
Rayuwa
Haihuwa Saft Turab Translate, Satumba 9, 1926 (93 shekaru)
ƙasa Qatar
Misra
ƙungiyar ƙabila Larabawa
Misirawa
Yan'uwa
Yara
Karatu
Makaranta Al-Azhar University Translate
(1944 - 1958)
Harsuna Larabci
Malamai Hassan al-Banna Translate
Sana'a
Sana'a Malamin akida, marubuci da television preacher Translate
Employers Qatar University Translate
Kyaututtuka
Imani
Addini Sunni Islam
www.qaradawi.net/

Yusuf al-Qaradawi (; ko kuma Yusuf al-Qardawi; an haifeshi ne a watan 9 na satumban 1926) dan Egypt ne kuma malamin Musulunci amman yana zaune ne a Doha, wato kasar Qatar, kuma shine shugaban kungiyar International Union of Muslim Scholars.[1] ya karfafa ma Hassan al Banna, Abul A'la Maududi da kuma Naeem Siddiqui.[2] ya shahara ne akan aikin sa daye keyi mai suna "الشريعة والحياة", al-Sharīʿa wa al-Ḥayāh ma'ana ("Shari'a da kuma Rayuwa "), wanda ake nunawa a tashan sadarwa na Al Jazeera, wanda keda kimanin mutane masu kallo sama da 40-60 million worldwide.[3][4]Kuma an san shi da IslamOnline, yanar gizo wacce ya taimaka mawa a shekarar 1997 kuma shine shugabanta.

Karatu[gyara sashe | Gyara masomin]

Alkardawi, a makarantar Azhari dake Tanta

Alkardawi ya wallafa littattafai fiye da 120,[4] hade da The Lawful and the Prohibited in Islam da kuma Musulunci[3][5]

Diddigin bayani[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. AFP (news agency) (11 May 2014). "Qatar-based cleric calls for Egypt vote boycott". Yahoo News. Archived from the original on 16 June 2014.  Unknown parameter |url-status= ignored (help)
  2. Al-Qaradawi, Yusuf (2002). Ibn al-Qarya wa-l-Kuttab: Malamih Sira wa-Masira, Vol. 1. Dar al-Shorouq. p. 245
  3. 3.0 3.1 No.9 Sheikh Dr Yusuf al Qaradawi, Head of the International Union of Muslim Scholars – "The 500 most influential Muslims in the world 2009", Prof John Esposito and Prof Ibrahim Kalin – Edmund A. Walsh School of Foreign Service, Georgetown University
  4. 4.0 4.1 Smoltczyk, Alexander (15 February 2011). "Islam's Spiritual 'Dear Abby': The Voice of Egypt's Muslim Brotherhood". Der Spiegel. Retrieved 11 July 2014. 
  5. "Al-Qaradawi Turns Down Offer to Assume Leadership of the Muslim Brotherhood". Al Jazeera. 12 January 2004.